Tahir Mehmood Ashrafi
Tahir Mehmood Ashrafi | |||
---|---|---|---|
| |||
Rayuwa | |||
ƙasa | Pakistan | ||
Karatu | |||
Makaranta | University of the Punjab (en) | ||
Sana'a | |||
Sana'a | shugaban addini |
Tahir Mehmood Ashrafi Malamin Musulmi ne wanda duniya ta sani kuma Shugaban Majalisar Malaman Pakistan duka a Kasar Pakistan.
Rayuwa[gyara sashe | gyara masomin]
Ashrafi memba ne na Majalisar Koli ta Kungiyar Kasashen Musulmi, Makka . Yana aiki ne a matsayin Shugaba Wafaq ul Masajid Pakistan.
Ya kuma kasance tsohon mai ba Shugaban Pakistan shawara kan harkokin cikin gida da lamuran Duniyar Musulunci. [1][2][3]
A ranar 22 ga watan Oktoban shekara ta 2020 Firayim Minista Imran Khan ya kuma nada shi a matsayin Wakili na Musamman kan Yarjejeniyar Addini da Gabas ta Tsakiya .[4]
Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]
- ↑ "Tahir Mehmood Ashrafi elected as Pakistan Ulema Council's central chairman". dunyanews.tv. 13 December 2016. Retrieved 21 November 2019.
- ↑ "OIC confers award to Chairman Ulema Council Tahir Ashrafi". dailytimes.com.pk. 25 April 2019. Retrieved 21 November 2019.
- ↑ "Chairman Senate Muhammad Sadiq Sanjrani addressing as chief guest at Wahdat-e-Ummat conference". senate.gov.pk. 23 September 2019. Retrieved 21 November 2019.
- ↑ Ali, Kalbe (September 30, 2020). "Tahir Ashrafi made special representative for religious harmony". DAWN.COM.