Jump to content

Takehisa Yaegashi

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Takehisa Yaegashi
Rayuwa
Haihuwa Oktoba 1943 (82 shekaru)
ƙasa Japan
Karatu
Harsuna Harshen Japan
Sana'a
Sana'a injiniya
Kyaututtuka

Takehisa Yaegashi (an haife shi a shekara ta 1943) ya kasance injiniya ne mai ritaya a Kamfanin Toyota Motor Corporation. Ya jagoranci ƙungiyar da ta ƙirƙiro Prius kuma, duk da cewa ya yi ritaya, har yanzu yana aiki a matsayin mai ba da shawara ga Toyota. An san shi da "Mr. Hybrid."[1]

Takehisa Yaegashi An haife shi 1943 (shekaru 82–83)

  1. Your World Today broadcast transcript, CNN, April 24, 2006 (URL last accessed November 2, 2006