Tala Tudu
Appearance
|
| |
| Rayuwa | |
| Haihuwa |
Bengal ta Yamma da Jhargram district (en) |
| ƙasa | Indiya |
| Harshen uwa |
Santali (en) |
| Ƴan uwa | |
| Ahali |
Rabindranath Murmu (en) |
| Karatu | |
| Harsuna |
Santali (en) Harshen Hindu Turanci |
| Sana'a | |
| Sana'a |
mai aikin fassara, marubuci da nurse (en) |
| Kyaututtuka |
gani
|

Tala Tudu marubucyar Indiya ce na harshen Santali kuma ma’aikaciyar jinya ce daga Jharkhand . Ta lashe lambar yabo ta Sahitya Akademi don fassarar Santali a cikin shekara ta 2015.
Tarihin rayuwa
[gyara sashe | gyara masomin]Tudu ita ce 'yar'uwar Rabindranath Murmu. Ta kasance daliba a Kwalejin Tunawa da Lal Bahadur Shastri .
Tudu ya fassara ɗan littafin Parineeta na Sarat Chandra Chattopadhyay zuwa Santali mai taken Baplanij . Ita ce fassararta ta farko. A wannan aikin ne aka ba ta lambar yabo ta Sahitya Akademi don fassarar Santali a shekara ta 2015.
Tudu ya kuma auri Ganesh Tudu, mai ba da shawara ta hanyar sana'a. Suna da yara biyu: diya mace da namiji. Sunayensu Anisha da Ashish.