Talk:Abubakar

Page contents not supported in other languages.
Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Shafi mara kyau[gyara masomin]

Wannan shafi yana dauke da gyararraki saboda ya kunshi bayanai akan wani gari alhali kuma asalinsa shafine na Sahabi Abubakar (A.S).Ya kake gani @ Gwanki. Patroller>> 03:43, 30 Nuwamba, 2022 (UTC)[Mai da]