Wikipedia:Kofan al'umma

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
(an turo daga Talk:Babban shafi)
Jump to navigation Jump to search

Admin rights request[Gyara masomin]

Hello All, after my second one-year administrator access expired, I am planning to request to be given administrator access rights again. My Hausa is still far from perfect but I am able to identify vandalism and you can of course check my admin logs: deletions, blocks and protections. For instance, over the coming months I am planning to delete step by step all the automated translations in this category. After that the Hausa Wikipedia will be more or less cleaned of automated translations and will only have legitimate content. Kindly type "Support" below if you support this. Thank you for your trust, na gode sosai, –DonCamillo (talk) 11:22, 30 Mayu 2019 (UTC)

  • Support, - DonCamillo is one of the tireless editors in this wikipedia and was admin before on two occassions, Suppose to have been granted permanent admin role. The Living love (talk) 17:28, 30 Mayu 2019 (UTC)
  • Support it is good to heve him as an admiministrator Anasskoko (talk) 11:25, 29 Satumba 2019 (UTC)

Wikidata Bridge: edit Wikidata’s data from Wikipedia infoboxes[Gyara masomin]

Editing News #1—July 2019[Gyara masomin]

18:32, 23 ga Yuli, 2019 (UTC)

Update on the consultation about office actions[Gyara masomin]

Hello all,

Last month, the Wikimedia Foundation's Trust & Safety team announced a future consultation about partial and/or temporary office actions. We want to let you know that the draft version of this consultation has now been posted on Meta.

This is a draft. It is not intended to be the consultation itself, which will be posted on Meta likely in early September. Please do not treat this draft as a consultation. Instead, we ask your assistance in forming the final language for the consultation.

For that end, we would like your input over the next couple of weeks about what questions the consultation should ask about partial and temporary Foundation office action bans and how it should be formatted. Please post it on the draft talk page. Our goal is to provide space for the community to discuss all the aspects of these office actions that need to be discussed, and we want to ensure with your feedback that the consultation is presented in the best way to encourage frank and constructive conversation.

Please visit the consultation draft on Meta-wiki and leave your comments on the draft’s talk page about what the consultation should look like and what questions it should ask.

Thank you for your input! -- The Trust & Safety team 08:03, 16 ga Augusta, 2019 (UTC)

New tools and IP masking[Gyara masomin]

14:18, 21 ga Augusta, 2019 (UTC)

Admin Request[Gyara masomin]

Hello Fellows, I would like to inform you that I'm requesting Administrator right access again after the expiration of my first Temporary access, in order to keep what I have been doing to improve the project. Seeing that we still don't have local permanent Admins yet.

- - - -

Barkan mu da ƙoƙari, biyo bayan ƙarewar wa'adi na na Temporary Admin, ina mai sanar daku cewa inason a ƙara bani dama cigaba da samun ikon Admin karo na biyu, kasantuwar bamu da wani Admin daga cikin mu, ko a gaba nin yanzu dama ni kadai ne, kuma yakasance da bukatan mu sami Admins ne daga cikin mu ne. Idan ka goyi baya zaku iya Support a ƙasa ta hanyar rubutu kamar haka → '''Support'''~~~~ Nagode.The Living love (talk) 02:23, 16 Satumba 2019 (UTC)

Support[Gyara masomin]

Please sign your support here.
Zaku iya rubuta goyon bayan Ku anan.
Nagode sosai da goyon bayan Ku, an sake bani iko na shekara daya. Thank you so much for all your supports, I have been granted the right for another one year.The Living love (talk) 13
42, 26 Satumba 2019 (UTC)

Yan uwa Wikimedian[Gyara masomin]

Assalamu Alaikum, ina mai farin cikin sanar daku cewa a kullun ina mai kokaren hada kofofi da kuma makuloli a hausa wikipedia, amman kasan cewa ta wanda bai dade ba da farawa ina aika ta korakurai da matsaloli, hakan yana faruwa ne a dalilin kasancewa na sabo da kuma rashin gane wasu abubuwan, amman a kullun ina kara fahimtar kan yanda ake abubuwa, saboda haka ne nake rokon ku Dan Allah in kunga wani kuskure nawa to ku sanar dani, ko ku gyara min, domin inason a min gyara saboda hakan ne zai sa in iya sosai da sosai. Ina bukatar ku naagode. daga naku Anasskoko (talk) 11:21, 20 Satumba 2019 (UTC)

Maraba kuma barka da ƙoƙari sosai, kamar na fahimci kana amfani da translation tool domin fassara muƙala daga turanci zuwa Hausa, wannan abune mai kyau, amma sai dai har yanzu akwai matsaloli da tool ɗin, na rashin fassara yadda yakamata, da zaka riƙa yin proofreading bayan kayi fassaran don gyara wasu kurakurai, domin wasu fassarar da tool ɗin keyi ba'a ganewa. Dafatan zaka duba ka gani. NagodeThe Living love (talk) 13:53, 26 Satumba 2019 (UTC)


Ina kokarin haka, amman zan kara maida hankali sosai Nagode Anasskoko (talk) 10:26, 30 Satumba 2019 (UTC)

The consultation on partial and temporary Foundation bans just started[Gyara masomin]

-- Kbrown (WMF) 17:14, 30 Satumba 2019 (UTC)

Feedback wanted on Desktop Improvements project[Gyara masomin]

07:18, 16 Oktoba 2019 (UTC)

Beta feature "Reference Previews"[Gyara masomin]

-- Johanna Strodt (WMDE) 09:47, 23 Oktoba 2019 (UTC)

Editing News #2 – Mobile editing and talk pages[Gyara masomin]

11:12, 29 Oktoba 2019 (UTC)

Wikipedia Watan Asiya 2019[Gyara masomin]

Wikipedia Asian Month Logo.svg


Muna Gaisuwa!

Mungode zaku iya shiga gasar Wikipedia Watan Asiya na 2019 a Wikipedia ta harshen Hausa. Dan samun tsari da yadda zaku shiga, ku duba nan wannan shafi. Dan Neman taimako dangane da gasar ko yin tambayoyi, a same mu a shafi Neman buƙata. Mutanen mu na International Team na nan, zasu taimake ku a koda yaushe kuke neman taimako har a kammala gasar. Mungode da ƙoƙarin Ku na ganin wannan aiki ya samu nasara.

Muna matuƙar godiya,

WAM 2019 International Team

kasance da shafukan mu a B&W Facebook icon.png  B&W Twitter icon.png dan samun ƙarin bayanai.

--The Living love (talk) 13:18, 2 Nuwamba, 2019 (UTC)

Hausa ba dabo bace[Gyara masomin]

Ina mai farin cikin sanar da ku cewa; bayan tsawan lokaci nayi tinani akan hanyar da ya kamata mudinga sanar da juna akan Rikir-kitattun kalmomin dake Ruda mu a Hausa Wikipedia a yayin da muke san fassara wata kalma daga Turanci zuwa hausa, sai nagano cewar ya kamata mudinga saka kalmomi masu Sarkakiya a wannan shafin na Kofan al'umma, ta yanda zamu samu fassaran kalmomi da yawa masu Sarkakiya a rubuce, duk lokacin da wani ya gano fassarar wata kalma, sai ya rubuta ta anan, kaga duk wani mai fassara a Hausa Wikipedia zai ringa amfani dasu a yayin da yake kirkiran Makula, hakan zai sa a samu daidaito a tsakanin kowanne Makula. Misalin wata matsala:-Ni ina fassara kalmar Refrence da Diddigin bayanai wasu kuma daga cikin ku suna fassara kalmar da Manazarta ko Anarci, Kunga wannan alama ce dake nuna rashin Daidaito a cikin Harshen Hausa. Saboda haka ina bukatar jin ta bakinku:-

Sai ni, a kullun naku User:Anasskoko 09:34, 9 Nuwamba, 2019 (UTC)

Barka da ƙokari Anasskoko, ina matuƙar jin daɗin yadda kake ƙokarin bada gudunmuwa sosai anan, sai dai dangane da Kalmar "References" da kake ganin ya dace a bata fassara wacce kowa zai riƙa amfani da ita dan samun daidaito, wannan abu ne mai kyau, amma babu makawa fassarar da aka ba References itace "Manazarta", sannan dangane da Kalmar "Sunnah". Idan akace Sunnah ana nufin Akidar mabiya sunnar Annabi(SAW) a duk inda suke a faɗin duniya, ba zaka taɓa jin ankira su da wata suna na daban ba, sai Ahlus-sunnah, wanda sunan akidar itace Sunnah, amma idan kace "Sunna" ba tare da aɗafin h ba, to akwai wannan Kalmar a Hausa, kuma tana da ma'anar ta daban, misali kace, ya sunna shi, wacce ke nufin ya bashi Kuɗi, ko yasa yaji kunya, da dai sauransu. kaga wannan ba ana nufin akidar sunnah bane, kaga domin a bab-banta kowannen su, sai ka rubuta kowace yadda aka santa. Dan koda wani nason yin rubutu akan Kalmar itama ba sai anfara neman hanyar da za'a banbanta su ba.
-Sai kuma wannan, Idan aka ce "Bankuna a Najeriya", ana nufin Bankuna acikin Najeriya, idan aka ce "Bankunan Najeriya ", ana nufin Bankuna mallakin Najeriya. Haka kuma idan aka ce "Jerin Bankuna a Najeriya" ana nufin Jadawali na sunayen Bankuna dake Najeriya, kamar yadda ake rubutawa da turanci da list of Banks in Nigeria, ko List of Governors of Kaduna state da dai sauransu. Yakamata kasan cewa ƙarancin rubutu ba shi bane kyawun aiki, bada cikakkiyar ma'ana da fahimta yadda kowa zai gane, shine mafi muhimmanci, Yakamata muyi taka tsantsan wurin yin rubutu kai tsaye batare da tuntuɓa ba, muyi tambaya duk abunda bamu gane ba, Yafi muyi ta tafiya akan kuskure kafin daga baya mugane duk kuskure muke yi, wanda hakan na iyasa rashin yadda/amincewa ga editor. Nagode, NakaThe Living love (talk) 01:36, 12 Nuwamba, 2019 (UTC)

Nagane kuma nagode Anasskoko (talk) 16:56, 13 Nuwamba, 2019 (UTC)