Talk:Jego

Page contents not supported in other languages.
Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Neman Ra'ayi kan canjin mukala[gyara masomin]

Inason mu tattauna akan banbanci tsakanin 'jego' da kuma 'haihuwa' a hausance. nayi kokarin hada shafin 'haihuwa' na hausa wikipedia da 'childbirth' na english wikipedia amma sena tarar da cewa anrigada an hadashi da shafin 'jero'. a mahanga ta fahimtata haihuwa itaCE TAFI CANCANTA da 'childbirth' ba jego ba.Saifullahi AS (talk) 06:10, 6 ga Maris, 2023 (UTC)[Mai da]