Jerin gwamnonin Kano

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search

Gwamnonin Kano[gyara sashe | Gyara masomin]

Suna Shekarar fara mulki Shekarar gama mulki Jam'iyya
Audu Bako Mayu 1967 Yuli 1975 Mulkin soji
Sani Bello Yuli 1975 Satumba 1978 Mulkin soji
Isiyaku Shekari Satumba 1978 Oktoba 1979 Mulkin soji
Muhammad Abubakar Rimi Oktoba 1979 Mayu 1983 PRP
Abdu Dawakin Tofa Mayu 1983 Oktoba 1983 PRP
Sabo Bakin Zuwo Oktoba 1983 Disamba 1983 PRP
Hamza Abdullahi Janairu 1984 Agusta 1985 Mulkin soji
Ahmed Muhammad Daku Agusta 1985 ? 1987 Mulkin soji
Mohammed Ndatsu Umaru Disamba 1987 Yuli 1988 Mulkin soji
Idris Garba Agusta 1988 Janairu 1992 Mulkin soji
Kabiru Ibrahim Gaya Janairu 1992 Nuwamba 1993 NRC
Muhammadu Abdullahi Wase Disamba 1993 Yuni 1996 Mulkin soji
Dominic Oneya Agusta 1996 Satumba 1988 Mulkin soji
Aminu Isa Kontagora Satumba 1988 Mayu 1999 Mulkin soji
Rabiu Musa Kwankwaso Mayu 1999 Mayu 2003 PDP
Ibrahim Shekarau Mayu 2003 Mayu 2011 ANPP
Rabiu Musa Kwankwaso Mayu 2011 Mayu 2015 PDP
Abdullahi Umar Ganduje Mayu 2015 APC