Talk:Kano (birni)

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
(an turo daga Talk:Kano)
Jump to navigation Jump to search

Wannan Shafin yana da matukar muhimmanci sosai, ya kamata ayi kokari a fadada shi, tunda mafiya yawan Hausawa a Kano suke zaune, kuma Hausar ma da aka yadda ake amfani da ita a rubuce-rubuce ana kiranta Hausar Kano. --Auwal87 23:34, 16 September 2008 (UTC)