Talk:Karin Magana

Page contents not supported in other languages.
Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

1 na zaune bai ga gari ba. 2 kowa yaci zomo yaci gudu. 3 ba girin-girin ba tayi mai. 4 an san biri nada wuya,ake daure shi a kugu. 5 dan guntun gatarin ka ya fi sari ka bani. 6 pankan-pankan ba shine kilishi ba tsomi mai kyau. 7 ayi dai mugani in tusa na hura wuta.