Tashar jirgin kasa ta Nicolás Bravo-Konhunlich
Appearance
| Tashar jirgin kasa ta Nicolás Bravo-Konhunlich | |
|---|---|
|
| |
| Wuri | |
| Ƴantacciyar ƙasa | Mexico |
| State of Mexico (en) | Quintana Roo (mul) |
| Municipality of Mexico (en) | Othón P. Blanco Municipality (en) |
| Coordinates | 18°27′10″N 88°59′44″W / 18.45265°N 88.99561°W |
![]() | |
| History and use | |
| Ƙaddamarwa | 15 Disamba 2024 |
| Suna saboda |
Nicolás Bravo (en) |
| Station (en) | |
|
| |
| Types of trains | Tren Maya line |
|
| |
Nicolás Bravo-Konhunlich tashar jirgin ƙasa ce da ke kusa da Nicolás Bravo a cikin garin Othón P. Blanco, Quintana Roo, Mexico . [1]
Tarihi
[gyara sashe | gyara masomin]Andrés Manuel López Obrador ya sanar da aikin Tren Maya a yaƙin neman zaɓen shugaban ƙasa na shekarar 2018. A ranar 13 ga watan Agustan shekarar 2018, ya sanar da cikakkiyar hanyar, wanda ya haɗa da tashar Felipe Carrillo Puerto a sashin da ke Quintana Roo . [2]
Har zuwa watan Yulin 2024, an kusan kammala ginin tashar, [3] yayin da ake gyara hanyar zuwa tashar don adana tsarin pre-Hispanic. [4][5]
A ranar 15 ga Disamba, na shekarar 2024, an buɗe tashar, kuma an kammala sassan karshe na Tren Maya.[6][7]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ SIPSE.com (2023-06-07). "Mara Lezama comparte cómo lucirá estación del Tren Maya en Chetumal". sipse.com (in Sifaniyanci). Retrieved 2023-09-01.
- ↑ "Hoy tomamos la decisión de construir el Tren Maya, incluyendo Chiapas, Tabasco, Campeche, Yucatán y Quintana Roo, de 1,500 km con un presupuesto estimado de 120 a 150 mil millones de inversión mixta, es decir, pública y privada". Twitter (in Sifaniyanci). Retrieved 6 July 2020.
- ↑ "Nicolás Bravo Maya Train station nearing completion". Riviera Maya News (in Turanci). 2024-07-21. Retrieved 2024-10-08.
- ↑ "Modifican camino del Tren Maya en la estación Nicolás Bravo/Kohunlich". Quadratin Quintana Roo (in Sifaniyanci). 2024-07-25. Retrieved 2024-10-08.
- ↑ "Modifican el camino a la estación Kohunlich del Tren Maya para preservar estructuras prehispánicas". El Democrata (in Sifaniyanci). Retrieved 2024-10-08.
- ↑ Rogers, David (18 December 2024). "Mexico celebrates completion of Tren Maya". Global Construction Review.
- ↑ "Mexico commemorates Tren Maya anniversary with new postage stamp - Yucatán Magazine". Yucatán Magazine. 15 December 2024. Retrieved 23 December 2024.
