Tashar Kyoto
Appearance
(an turo daga Tasher Kyoto)
| Tashar Kyoto | |
|---|---|
| 100 train stations in Kinki | |
|
| |
| Wuri | |
| Ƴantacciyar ƙasa | Japan |
| Prefecture of Japan (en) | Kyoto-fu (mul) |
| City designated by government ordinance (en) | Kyoto |
| Ward of Japan (en) | 下京区 (mul) |
| Coordinates | 34°59′08″N 135°45′31″E / 34.9856°N 135.7586°E |
![]() | |
| Ƙaddamarwa | 5 ga Faburairu, 1877 |
| Karatun gine-gine | |
| Tsawo | 70 m |
| Floors | 11 |
| Floors below ground (en) | 4 |
| Yawan fili | 238,000 m² |
|
| |
Tashar Kyoto(京都駅, Kyoto-eki) tashar jirgin kasa ce ta fasinja dake cikin birnin Kyoto, Japan, wanda Kamfanin Railway na Yammacin Japan (JR West) ke gudanarwa.
Tarihi
[gyara sashe | gyara masomin]An bude tashar Kyoto a ranar 6 ga watan Fabrairu, shekarar 1877. Tare da keɓantawar Layin Jirgin ƙasa na Japan (JNR) a ranar 1 ga watan Afrilu, shekarar 1987, tashar ta kasance ƙarƙashin ikon Kamfanin Railway na Yammacin Japan.
Kididdigar fasinja
[gyara sashe | gyara masomin]A cikin kasafin kuɗi na shekarar 2019, matsakaicin fasinjoji 450000 ne ke amfani da tashar kowace rana.
Duba kuma
[gyara sashe | gyara masomin]- Jerin tashoshin jirgin kasa a Japan
