Tashin bam a Naciria, 2008
Appearance
(an turo daga Tashin bam Naciriya 2008)
| ||||
| Iri | aukuwa | |||
|---|---|---|---|---|
| Wuri |
Naciria (en) | |||
| Ƙasa | Aljeriya | |||
Tashin Bam na Naciria na 2008 ya faru ne a ranar 2 ga Janairu, 2008 lokacin da wani bam ya tashi a hedkwatar 'yan sandan Algeria a garin Naciria, Lardin Boumerdès, Algeria inda ya kashe 4 tare da raunata 20.[1][2][3] Ana zargin kungiyar Al-Qaeda a yankin Magrib na Musulunci da hannu.[4][5]
Duba kuma
[gyara sashe | gyara masomin]Tashin bama-bamai a Aljeriya
Jerin abubuwan ta'addanci, 2008
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ En bref - Attentat visant des policiers à l'est d'Alger | Le Devoir
- ↑ Attentat à Naciria en Algérie". www.algerie-dz.com
- ↑ Nouvel attentat en Algérie". La Croix. January 3, 2008 – via www.la-croix.com
- ↑ Trois morts et sept blessés dans un attentat en Kabylie". Libération.fr. January 2, 2008.
- ↑ Attentat kamikaze à Naciria (Boumerdès) | El Watan". www.elwatan.com.
