Jump to content

Tattaunawar Wikipedia:Jagora ga Masu Fassara: Amfani da ''shi'' da ''ita'' a Hausa Wikipedia

Page contents not supported in other languages.
Sabon sashe
Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Nahawu

[gyara masomin]

"She contributed to education in Nigeria : Ita ta bayar da gudummawa a fannin ilimi a Najeriya." Fassarar zai sha banban Kuma bazai bada fahimtar da ake bukata.

Na mayar da fassarar ya zama ta bayar da gudummawa a fannin ililmi a Najeriya.

Kuma na yaba matuka da kokarin ka. Umar2z (talk) 17:12, 6 Satumba 2025 (UTC)Reply