Tattaunawa:James Clive Adams
Sabon sasheAppearance
Latest comment: watanni da suka gabata 7 by Fateema777 in topic Gyara akan rubutu marar mahadi
Gyara akan rubutu marar mahadi
[gyara masomin]Fateema777, barkanki da kokari. inason jawo hankalinki wajen yin rubutu me yawa kuma da kalmomi marar sa mahadi(wanda suke fitowa da jan rubutu. anayin hakanne kadaii lokacinda ka samu kalma wadda kake ga ya cancanta a kirkirar mata mukala, nagode Saifullahi AS (talk) 12:18, 18 ga Yuni, 2025 (UTC)
- Nagode .
- Zan kiyaye gaba Fateema777 (talk) 13:28, 18 ga Yuni, 2025 (UTC)