Tattaunawa:Kofi Annan
Sabon sasheAppearance
Latest comment: watanni da suka gabata 5 by Musa Vacho77 in topic Rashin qin cigaban shafi
Rashin qin cigaban shafi
[gyara masomin]@Gwanki Wai meyesa wannan shafin bayaci gaba. Ina kananan gyare gyare saboda inganta shafin. Kuma Ina kokarin kara masa shashe da fassara shi daga English ta Google Translate don inganta shafin. Amma idan na saka fassara sai yaqi fitowa. Meyesa? Musa Vacho77 (talk) 08:53, 10 Satumba 2025 (UTC)
- Barka dai @Musa Vacho77, ban fahimci ainihin matsalar da kake nufi ba, amma dai yanzu haka nayi gyara kuma na ganshi ya hau. Sannan kuma na duba naga gyare-gyaren da kayi suma sun hau. Gwanki(Yi Min Magana) 10:53, 10 Satumba 2025 (UTC)
- Idan ka duba zakaga nayi wani sashe aikin Diflomasiyya Amma zaka ga babu komai karkashin sa. Nayi fassara a Google Translate saina kawo shi nan, nayi pasting amma yaqi hawa. Musa Vacho77 (talk) 16:00, 10 Satumba 2025 (UTC)
- @Gwanki
- Ina sauraron reply dinka Musa Vacho77 (talk) 13:52, 11 Satumba 2025 (UTC)