Jump to content

Tattaunawa:Saidu Abdulrahaman (mai hoto)

Page contents not supported in other languages.
Sabon sashe
Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Latest comment: shekara 1 da ta gabata by Uncle Bash007 in topic Cancantar ajiyewa

Cancantar ajiyewa

[gyara masomin]

Wannan mukala ce a tarihin rayuwa ta wani kwararren mai daukan hoto. Akwai shakka game da cancantar zama mukala mai zaman kanta. Amma akwai ambato daga jaridar Daily Trust wanda ke nuna alamun cancanta. Ana iya fadada ta. Patroller>> 15:59, 15 ga Janairu, 2025 (UTC)Reply