Jump to content

Tattaunawa:Turmi

Page contents not supported in other languages.
Sabon sashe
Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

1. Turmi wani abu ne da ake amfani da shi domi mai da wani abu; surfafe; gari; sababe; jajagaga, yana aiki kamar yanda ake yi da injin. 2. Turmi yana nufi atamfarar da mata suke dunkawa wanda zane uku ce. Wannan abu ana sasaka shi daga itaciya kuma ayi masa hanya tsakiya sai dai bata fudawa har kasa.