Jump to content

Tattaunawa:XG

Page contents not supported in other languages.
Sabon sashe
Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Latest comment: watanni da suka gabata 11 by ~2025-59617-5 in topic XG Info

XG Info

[gyara masomin]
tambarin XG

XG (Xtraordinary Girls,/èks-dji/) ƙungiyar mawaka mata ne daga Jafan wanda ke a Koriya ta Kudu, an kafa ta a cikin shekara ta 2022, galibi sun dogara ne akan rap na almara da ban dariya. Xgalx suka kafa kungiyar, wani bangare na kamfanin Avex Inc. Kungiyar ta gungun mata guda bakwai Jurin, Chisa, Hinata, Juria, Cocona, Maya, da kuma Amy Harvey. Sun fara fitowa ne a ranar  March 18, 2022, tare da wakar su mai suna "Tippy Toes". ~2025-59617-5 (talk) 12:08, 13 Satumba 2025 (UTC)Reply