Jump to content

Tattaunawar user:197.210.85.231

Page contents not supported in other languages.
Sabon sashe
Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Latest comment: watanni da suka gabata 9 by Pharouqenr in topic Gargadi

Gargadi

[gyara masomin]

Barka da warhaka @197.210.85.231 kana kirkirar taken mukala kadai ba tare da kayi bayani akanta ba, sai ka rubuta "Inso a cigaba da aikin" wanda hakan kuskure ne. Idan har bazaka iya idasawa ba to babu amfanin yi. Haka zalika idan kanaso ayi to samun wani edita zakayi shi seya kirkira. Pharouqenr (talk) 13:10, 24 ga Maris, 2025 (UTC)Reply

Wannan shafin tattaunawa ne na user da bai yi rajista ba. Idan kuna so, zaku iya kirkirar sabon account.