Jump to content

Tattaunawar user:41.140.93.19

Page contents not supported in other languages.
Sabon sashe
Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

mu na alfahari da kasancewar mu Hausawa, ma fi yawan Hausawa na zaune a Africa ta yamma: Nigeria, Niger, Ghana, Cameroon, Chadi da sauran kasashen da Hausawa su ka je su ka zamna ko zaman nema ko na dindindin. Ma fi yawan Hausawa Addinin mu Islam ne, an san mu da kunya da kara da zumunci da girmama na gaba da mutunta abokan zama

Maraba da zuwa wannan shafin tattaunawa

Fara tattaunawa

Wannan shafin tattaunawa ne na user da bai yi rajista ba. Idan kuna so, zaku iya kirkirar sabon account.