Tattaunawar user:41.190.3.125
Sabon sasheAnhaifi Mannir Haladu Abubakar Kabo A Shekarar 2001 Agarin Wari Dake Karamar Hukumar Kabo A Jihar Kano, Ya Shiga WARI PRIMARY SCHOOL A 2005 Sannan Ya Kammala A 2011 A Nasarorin Da Ya Samu Amakarantar Yasamu Lambar Yabo Daga Malaminsa Tun Yana Class 1 Sannan Kuma Yasami Muki Na Matai Makin Class Captain Kuma Yazo Na 2 A Result Nasa Farko Daga Nanne Gwarzon Namiji Duk Term Shike Zuwa Na 1 Har She Kara 5 A 2011 DaYa Rubuta Jarabawar Common Enterance Jan Namijin Yasamu Addimission A G.J.S.S BALAN Daga 2011 Zuwa 2014 Daganan Ya Samu Addmission Zuwa G.S.S KABO 2014 Zuwa 2017 Danan Yarike Mukamim Vehicle Prefect A Yana Ss 1 Zuwa Ss 2 Da Yakai Ss 3 Yazama Maicikakken Iko Makarantar Kuma Yazo 2,1,1, Aresult Nasa Yani Nasarar Cin Sscqe Da 7 Credit Eng Da Math Da Sauran 5 Yayi Regista NECO, WAEC, JAMB Yayikokarin Tafiya NIGERIA DENFENCE ACADEMY KADUNA, Amma Katsan Sai Waec Yarasa Eng Neco Yarasa Eng Gashi Yaci Jamb , Ahadai Sai Yakuma Regista Neco Nov/Dec STILL DATE 24/10/2017 Dahaka Ni MANNIR HALADU ABUBAKAR KABO Gdy
Maraba da zuwa wannan shafin tattaunawa
Shafukan tattaunawa wurare ne inda mutane suke tattaunawa akan yadda zasu sanya bayanai a Wikipedia mafi dacewar abinda za'a iya yi anan kenan. Yi amfani da wannan shafin dan fara tattaunawa akan gyararrakin da akayi da wannan adireshin IP. Abinda kace anan zai zama a bayyane ga kowa ya gani. Yawancin adireshin IP sukan canza akai-akai, kuma akan samu mutane da dama na yin amfani dasu.
Wannan shafin tattaunawa ne na user da bai yi rajista ba. Idan kuna so, zaku iya kirkirar sabon account.