Jump to content

Tattaunawar user:Abdul Rashid Seikh lp

Page contents not supported in other languages.
Sabon sashe
Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Latest comment: shekaru 2 da suka gabata by Gwanki in topic Kullewa

Barka da zuwa!

[gyara masomin]

Ni Robot ne ba mutum ba.

Hausa Wikipedia na buƙatar gudummuwarku domin ta bunƙasa!

Barka da zuwa Hausa Wikipedia, Abdul Rashid Seikh lp! Mun ji daɗin gudummuwarku. Kuma muna fatan zaku tsaya ku ci gaba da bada gudummuwa. Anan ƙasa ga wasu shafuka da zasu taimaka wajen fahimtar Hausa Wikipedia da yadda ake gyara ta:

Zaku iya yin sayinin rubutunku idan kuna akan shafukan tattaunawa ta hanyar alamar tilde guda huɗu, kamar haka (~~~~); yin hakan, zaisa sunanku da cikkaken kwanan wata. In kana buƙatar wani taimako, ku duba Wikipedia:Tutorial. Na gode. AmmarBot (talk) 21:26, 1 ga Janairu, 2024 (UTC)Reply

Kullewa

[gyara masomin]

Barka dai @Abdul Rashid Seikh lp, na kulle ka daga gyara na wata shida sakamakon yin fassara ba daidai ba. Matsayin ka na sabon edita madadin kirkirar sabuwar makala zai fi ka mayar da hankali wajen yin kananan gyare-gyare. Sannan ka duba shafukan koyon yadda ake gyara Wikipedia wanda ya zo a sakon dake sama. Gwanki(Yi Min Magana) 07:17, 2 ga Janairu, 2024 (UTC)Reply