Jump to content

Tattaunawar user:Abdullahi umar kankia

Page contents not supported in other languages.
Sabon sashe
Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Latest comment: watanni da suka gabata 6 by Abdullahi umar kankia in topic "Mukalar Computa"

Barka da zuwa!

[gyara masomin]

Ni Robot ne ba mutum ba.

Hausa Wikipedia na buƙatar gudummuwarku domin ta bunƙasa!

Barka da zuwa Hausa Wikipedia, Abdullahi umar kankia! Mun ji daɗin gudummuwarku. Kuma muna fatan zaku tsaya ku ci gaba da bada gudummuwa. Anan ƙasa ga wasu shafuka da zasu taimaka wajen fahimtar Hausa Wikipedia da yadda ake gyara ta:

Zaku iya yin sayinin rubutunku idan kuna akan shafukan tattaunawa ta hanyar alamar tilde guda huɗu, kamar haka (~~~~); yin hakan, zaisa sunanku da cikkaken kwanan wata. In kana buƙatar wani taimako, ku duba Wikipedia:Tutorial. Na gode. AmmarBot (talk) 21:28, 9 Nuwamba, 2025 (UTC)Reply

"Mukalar Computa"

[gyara masomin]

Barka da aiki @Abdullahi umar kankia wannan mukalar mai taken "Computa" na goge ta saboda an kirkire ta duba shafin Kwamfuta domin tabbatarwa. ka tabbatar ka duba shafi kafin kirkirar wani. Bissalam Captain Pharouq 16:14, 18 Nuwamba, 2025 (UTC)Reply

Ngd sosai Abdullahi umar kankia (talk) 14:19, 19 Nuwamba, 2025 (UTC)Reply