Tattaunawar user:Adamu mc
Sabon sasheBarka da zuwa!
[gyara masomin]Ni Robot ne ba mutum ba.

Barka da zuwa Hausa Wikipedia, ADAMU JOUDO! Mun ji daɗin gudummuwarku. Kuma muna fatan zaku tsaya ku ci gaba da bada gudummuwa. Anan ƙasa ga wasu shafuka da zasu taimaka wajen fahimtar Hausa Wikipedia da yadda ake gyara ta:
- Gabatarwa
- Tutorial
- Cheatsheet
- Yadda ake rubuta muƙala
- Manufofin Hausa Wikipedia
- Shawarwari goma akan gyaran Wikipedia
Zaku iya yin sayinin rubutunku idan kuna akan shafukan tattaunawa ta hanyar alamar tilde guda huɗu, kamar haka (~~~~); yin hakan, zaisa sunanku da cikkaken kwanan wata. In kana buƙatar wani taimako, ku duba Wikipedia:Tutorial. Na gode. AmmarBot (talk) 21:25, 16 Disamba 2024 (UTC)
Shawarar goge shafi Makaman nukiliya reactor
[gyara masomin]Assalam @Adamu mc,
Za'a goge wannan shafi Makaman nukiliya reactor saboda bata da ma'ana kuma bata karantuwa.
Bissalam. Patroller>> 20:49, 20 ga Janairu, 2025 (UTC)
- Ku rika kokari kuna gyara shafuka masu saukin fassara ko kuma wadanda kuke da zurfin fahimta a kai. Wannan mukala tana da manyan turanci wanda sai mutum yana da zurfin ilimi a kan kimiyya da fassarar manyan kalmomi kafin ya iya fassara ta yadda za'a fahimta. Patroller>> 20:51, 20 ga Janairu, 2025 (UTC)
- Ok badamuwa a goge Adamu mc (talk) 20:51, 20 ga Janairu, 2025 (UTC)
Neman Goyon baya (Support) a zaben UC4C
[gyara masomin]Assalam @Adamu mc
Ina neman goyon bayanka (support) son zama daya daga cikin mambobin UC4C a zaben Kwamitin UC4C na 2025. Ka zabi (support) wa Uncle Bash007 a wannan shafin na zabe: https://meta.wikimedia.org/wiki/Special:SecurePoll/vote/403 Patroller>> 06:26, 16 ga Yuni, 2025 (UTC)
- Ok zan  dongala ma insha'allah bash Adamu mc (talk) 06:44, 16 ga Yuni, 2025 (UTC)
- Na dongola Adamu mc (talk) 06:46, 16 ga Yuni, 2025 (UTC)
Ƙirƙirat muƙalu marasa ma'ana
[gyara masomin]Barka, ina son jan hankalin ka game da muƙaloli marasa ma'ana da kake ƙirƙira, na goge guda biyu a bisa rashin cancanta da ma'anarsu, musamman ganin fassarar bai yi daidai dana asalin muƙalun ba. Dafatan zaka gyara ka fara rubutu mai inganci. Em-mustapha talk 11:32, 10 ga Afirilu, 2026 (UTC)