Tattaunawar user:Isma'il Ibrahim Daura
Sabon sasheBarka da zuwa!
[gyara masomin]Ni Robot ne ba mutum ba.

Barka da zuwa Hausa Wikipedia, Isma'il Ibrahim Daura! Mun ji daɗin gudummuwarku. Kuma muna fatan zaku tsaya ku ci gaba da bada gudummuwa. Anan ƙasa ga wasu shafuka da zasu taimaka wajen fahimtar Hausa Wikipedia da yadda ake gyara ta:
- Gabatarwa
- Tutorial
- Cheatsheet
- Yadda ake rubuta muƙala
- Manufofin Hausa Wikipedia
- Shawarwari goma akan gyaran Wikipedia
Zaku iya yin sayinin rubutunku idan kuna akan shafukan tattaunawa ta hanyar alamar tilde guda huɗu, kamar haka (~~~~); yin hakan, zaisa sunanku da cikkaken kwanan wata. In kana buƙatar wani taimako, ku duba Wikipedia:Tutorial. Na gode. AmmarBot (talk) 21:33, 4 Satumba 2023 (UTC)
Sinadarin Hydrazone
[gyara masomin]Hydrazone wani sinadari ne da yake dauke da kashin baya na Carbon hade da Nitrogen guda biyu. Ana hadashi ne ta hanyar hada sinadarin Hydrazine dakuma aldehyde ko ketone tare da gusar da ruwa (H2O) a wajen hadawar Isma'il Ibrahim Daura (talk) 12:56, 22 Nuwamba, 2023 (UTC)