Tattaunawar user:Kaddi123
Sabon sasheJawo hankali
[gyara masomin]Sannu da aiki @Kaddi123 wannan mukalar mai taken Kaddi bata da Manazarta. Haka zalika Wikiedia tafi buƙatar hujja akan yawan rubutu. Zan meda muƙalar wajan ajiya, idan ka kammala ta sai ka maido ta shafin tattaunawa domin tantance ingancin mukalar kafin a medo ta main space. Captain Pharouq 12:20, 21 Satumba 2025 (UTC)
Barka da zuwa!
[gyara masomin]Ni Robot ne ba mutum ba.

Barka da zuwa Hausa Wikipedia, Kaddi123! Mun ji daɗin gudummuwarku. Kuma muna fatan zaku tsaya ku ci gaba da bada gudummuwa. Anan ƙasa ga wasu shafuka da zasu taimaka wajen fahimtar Hausa Wikipedia da yadda ake gyara ta:
- Gabatarwa
- Tutorial
- Cheatsheet
- Yadda ake rubuta muƙala
- Manufofin Hausa Wikipedia
- Shawarwari goma akan gyaran Wikipedia
Zaku iya yin sayinin rubutunku idan kuna akan shafukan tattaunawa ta hanyar alamar tilde guda huɗu, kamar haka (~~~~); yin hakan, zaisa sunanku da cikkaken kwanan wata. In kana buƙatar wani taimako, ku duba Wikipedia:Tutorial. Na gode. AmmarBot (talk) 21:28, 21 Satumba 2025 (UTC)