Jump to content

Tattaunawar user:MOIBARDE

Page contents not supported in other languages.
Sabon sashe
Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Latest comment: shekara 1 da ta gabata by MOIBARDE in topic Ankararwa

Barka da zuwa!

[gyara masomin]

Ni Robot ne ba mutum ba.

Hausa Wikipedia na buƙatar gudummuwarku domin ta bunƙasa!

Barka da zuwa Hausa Wikipedia, MOIBARDE! Mun ji daɗin gudummuwarku. Kuma muna fatan zaku tsaya ku ci gaba da bada gudummuwa. Anan ƙasa ga wasu shafuka da zasu taimaka wajen fahimtar Hausa Wikipedia da yadda ake gyara ta:

Zaku iya yin sayinin rubutunku idan kuna akan shafukan tattaunawa ta hanyar alamar tilde guda huɗu, kamar haka (~~~~); yin hakan, zaisa sunanku da cikkaken kwanan wata. In kana buƙatar wani taimako, ku duba Wikipedia:Tutorial. Na gode. AmmarBot (talk) 21:27, 22 Oktoba 2024 (UTC)Reply

Ankararwa

[gyara masomin]

Barka da aiki @MOIBARDE, naga gudanarwa da kake bayarwa a Wikipedia Hausa a baya bayan nan, da yawan maƙalolin da ka ƙirƙira ko ma duka zan goge su. Hakan sakamakon baka bin tsarin ƙirƙirar maƙala ne a Hausa Wikipedia. Madadin ka cigaba da ƙirƙirar sababbin makaloli ka shiga wannan shafin domin sanin yadda za ka yi gyara a Hausa Wikipedia. Ina kara jan hankalin ka da Kada ka sake kirkirar sabuwar makala a Hausa Wikipedia, yin hakan zai sa na kulle ka daga yin duk wani gyara a Shafin Wikipedia Hausa. Nagode Gwanki(Yi Min Magana) 16:18, 12 ga Janairu, 2025 (UTC)Reply

Barka dai wanna kuskuskure nake yin saboda na sani na kuma gyara. MOIBARDE (talk) 06:54, 19 ga Janairu, 2025 (UTC)Reply