Tattaunawar user:Mahmud maby
Sabon sasheBarka da zuwa!
[gyara masomin]Ni Robot ne ba mutum ba.

Barka da zuwa Hausa Wikipedia, Mahmud maby! Mun ji daɗin gudummuwarku. Kuma muna fatan zaku tsaya ku ci gaba da bada gudummuwa. Anan ƙasa ga wasu shafuka da zasu taimaka wajen fahimtar Hausa Wikipedia da yadda ake gyara ta:
- Gabatarwa
- Tutorial
- Cheatsheet
- Yadda ake rubuta muƙala
- Manufofin Hausa Wikipedia
- Shawarwari goma akan gyaran Wikipedia
Zaku iya yin sayinin rubutunku idan kuna akan shafukan tattaunawa ta hanyar alamar tilde guda huɗu, kamar haka (~~~~); yin hakan, zaisa sunanku da cikkaken kwanan wata. In kana buƙatar wani taimako, ku duba Wikipedia:Tutorial. Na gode. AmmarBot (talk) 21:27, 12 ga Janairu, 2025 (UTC)
Cutar ƙafa da baki - Lura da Gyaran Fassara
[gyara masomin]Assalam @Mahmud maby,
Ina maka barka da kuma godiya da ayyukan ka. Na ga kana ta fassara mukalu, sai dai akwai gyararraki da yawa. Ina mai baka shawara da idan zakayi fassara idan mukalar tana da tsawo ka rage ta kada kace sai ka fassara duka (indai ba zaka iya bi layi-layi ka tabbata komai ya fassaru da kyau ba). Idan ka fassara kadan mai inganci ya fi fassara mai yawa mara inganci.
Mu huta lafiya. Patroller>> 07:38, 22 Oktoba 2025 (UTC)