Tattaunawar user:Moazzam ibraheem khaleed
Sabon sasheAppearance
A rayuwata
[gyara masomin]Tarihin rayuwata da farko suna na ibrahim yunusa kuma ni mazauni kasar nigeria a jihar jigawa.
Na fara primary na a 2011 kuma na kammala a 2016 sai dai kafin na gama a lokacin da na a class 3 nan nacewa dad dina ya kai ni makarantar allo wanda ya amince yakaini bayan wata shida na sauke sai na dawo domin ban jira an dawo da ni ba inda na kuma koma na tadda yan ajinmu muka ci gaba da karatun mu har muka gama primary..
I'm sick pray for me
Kalubale sabon labarine da zan kawo muku nan bada jimawa ba