Jump to content

Tattaunawar user:Muhdavdullahi

Page contents not supported in other languages.
Sabon sashe
Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Latest comment: wata 1 da ya gabata by Uncle Bash007 in topic Fassara mara inganci (za'a goge)

Barka da zuwa!

[gyara masomin]

Ni Robot ne ba mutum ba.

Hausa Wikipedia na buƙatar gudummuwarku domin ta bunƙasa!

Barka da zuwa Hausa Wikipedia, Muhdavdullahi! Mun ji daɗin gudummuwarku. Kuma muna fatan zaku tsaya ku ci gaba da bada gudummuwa. Anan ƙasa ga wasu shafuka da zasu taimaka wajen fahimtar Hausa Wikipedia da yadda ake gyara ta:

Zaku iya yin sayinin rubutunku idan kuna akan shafukan tattaunawa ta hanyar alamar tilde guda huɗu, kamar haka (~~~~); yin hakan, zaisa sunanku da cikkaken kwanan wata. In kana buƙatar wani taimako, ku duba Wikipedia:Tutorial. Na gode. AmmarBot (talk) 21:26, 9 Disamba 2024 (UTC)Reply

Zaben UC4C 2025

[gyara masomin]

Assalam @Muhdavdullahi,

Ina neman goyon bayanka (support) a zaben UC4C don zama daya daga cikin mamba na kwamitin UC4C. Ka yi (support) ga Uncle Bash007 a wannan shafin zaben: https://meta.wikimedia.org/wiki/Special:SecurePoll/vote/403

Patroller>> 06:21, 16 ga Yuni, 2025 (UTC)Reply

Ƙirƙirar muƙalu marasa inganci

[gyara masomin]

Ina janyo hankalin ka, da ka dakata da ƙirƙirar muƙala haka saboda rashin ingancin da suke da shi, muƙalolin da ka ƙirƙira suna cikin jerin waɗanda za'a iya gogewa a koda-yaushe matuƙar ba'a inganta su ba. Musamman tsarin rubutu da fassararsu. Na goge wasu a yanzu haka kuma zanci gaba da bibiyar sauran, matuƙar ba'a inganta su ba. Em-mustapha talk 09:58, 4 ga Janairu, 2026 (UTC)Reply

Muhdavdullahi (talk) 10:28, 5 ga Janairu, 2026 (UTC)Na Fahimta Kuma in sha Allahu zan gyara na godeReply

Bukatar Inganta Kirkirar Mukalu Lola Rae

[gyara masomin]

Assalam,

Wannan mukala da ke sama da ka kirkira tana da kura-kurai da yawa wanda na gyara kusan kowacce jimla tun daga farko har karshe. Saboda haka ina mai janyo hankalin ka da ka kula sannan nan gaba zan goge idan na ga gyararraki da yawa. Fatan za'a gyara

Mu huta lafiya

Patroller>> 11:26, 12 ga Maris, 2026 (UTC)Reply

ok na fahimtaMuhdavdullahi (talk) 18:23, 12 ga Maris, 2026 (UTC)Reply

Fassara mara inganci (za'a goge)

[gyara masomin]

Assalam wannan mukala Klinghammer's computus da ka fassara bata da cikakkiyar ma'ana sakamakon fassara mara inganchi. Saboda haka za'a goge ta Patroller>> 16:52, 6 ga Afirilu, 2026 (UTC)Reply