Tattaunawar user:Nassmart1
Sabon sasheAbin so!!
[gyara masomin]Wikipedia ta kasance wuri da nake koyo kuma nake bada ilimi kyauta!!! Nassmart1 (talk) 11:59, 2 ga Augusta, 2025 (UTC)
Sauya suna Tsugaru Strait - Hanyan ruwan Tsugaru
[gyara masomin]Assalam,
Barka da aiki, na duba shafin da ka kirkira kuma na sauya sunan saboda akwai kalmar turanci a ciki yadda zai bada ma'ana zuwa Hanyan ruwan Tsugaru Patroller>> 20:55, 9 ga Augusta, 2025 (UTC)
- Nagode sosai, aikun yana kyau Nassmart1 (talk) 21:11, 9 ga Augusta, 2025 (UTC)
Fassara mara Inganci Kwaskwarima ta goma sha huɗu ga Tsarin Mulki na Amurka
[gyara masomin]Assalam @Nassmart1,
Ku sani cewa wannan mukalai da kuke kirkira basu da inganci saboda haka daga yanzu duk mukalar da na gani mara ingantaccen fassara zan goge ta (gabaki daya ko kuma sashen da bai da inganci).
Saboda haka a kula da fassara. A rika fassara kadan mai karantuwa a maimakon dogon article wanda baya karantuwa! Patroller>> 21:18, 9 ga Augusta, 2025 (UTC)
Gyaran take Gudun Karusa - Andar Char
[gyara masomin]Assalam @Nassmart1,
Wannan mukala da ka kirkira ka sauya sunan sa (Gudun Karusa a maimakon Andar Char) kuma alhali sunan kauye ne (proper noun) wanda ba'a fassarawa. Da fatan za'a kula nan gaba Patroller>> 10:34, 11 ga Augusta, 2025 (UTC)
- in Sha Allah Nassmart1 (talk) 10:54, 11 ga Augusta, 2025 (UTC)
Za'a goge Alhambara (launi)
[gyara masomin]Assalam @Nassmart1,
Wannan mukala Alhambara (launi) bata da inganci saboda babu isasshen ma'ana ko kuma ince fassara mara kyau. Saboda haka za'a goge ta.