Jump to content

Tattaunawar user:RUFAI UMAR TURAWA

Page contents not supported in other languages.
Sabon sashe
Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

turawa wani gari ne mai tsohon tarihi wanda Allah yaka albarkace shi da ɗumbin albarkar ƙasar noma da kiyo gami da al'aumma ta gari masu koyi da halin mutanen kirki MAKARANTU: Akwai manyan makarantu na zawiyyoyi gami da makarantun alla masu albarka waɗanda suke da dama sai l.e.a primary school turawa dake rimi sai government secondry school turawa daga taskar {RIAT}