Jump to content

Tattaunawar user:Sardeeq

Page contents not supported in other languages.
Sabon sashe
Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Latest comment: watanni da suka gabata 2 by Sardeeq in topic Jinjinawa

Barka da zuwa!

[gyara masomin]

Ni Robot ne ba mutum ba.

Hausa Wikipedia na buƙatar gudummuwarku domin ta bunƙasa!

Barka da zuwa Hausa Wikipedia, Sardeeq! Mun ji daɗin gudummuwarku. Kuma muna fatan zaku tsaya ku ci gaba da bada gudummuwa. Anan ƙasa ga wasu shafuka da zasu taimaka wajen fahimtar Hausa Wikipedia da yadda ake gyara ta:

Zaku iya yin sayinin rubutunku idan kuna akan shafukan tattaunawa ta hanyar alamar tilde guda huɗu, kamar haka (~~~~); yin hakan, zaisa sunanku da cikkaken kwanan wata. In kana buƙatar wani taimako, ku duba Wikipedia:Tutorial. Na gode. AmmarBot (talk) 21:26, 6 Nuwamba, 2025 (UTC)Reply


Cikkakiyar Fassara mai Inganci

[gyara masomin]

Sannun da kokari @Sardeeq . Kana kokari sosai. Amma ya kamata ka lura idan ka fara fassara muqala ka tsaya ka gamata tukun ba ka fara wannan ka kuma dauko wani ba. Misali naga fassarorin da kayi da dama wanda baka karasa ba wasu ma basuda Manazarta. Idan kana fassara irin wannan za'a dinga goge maka muqala. Da fatan zaka gaya nagode.

Musa Vacho77 (talk) 10:08, 10 Nuwamba, 2025 (UTC)Reply

Thank you very much sir,nagode da review mai kyau kuma insha Allah zan gyara. Sardeeq (talk) 10:13, 10 Nuwamba, 2025 (UTC)Reply

Jinjinawa

[gyara masomin]

Sannu da aiki @Sardeeq sannu da aiki. Tabbas kana ƙoƙari yanayin yadda kake kirkirar muƙalu masu inganci. Hakan yana da kyau fatan nasara. Ku cigaba da aiki domin inganta Wikipedia. Captain Pharouq 15:45, 11 Nuwamba, 2025 (UTC)Reply

Thank you so much sir,more success i pray Sardeeq (talk) 18:58, 11 Nuwamba, 2025 (UTC)Reply