Jump to content

Taylor Foran

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Taylor Foran
Rayuwa
Haihuwa 14 Oktoba 2003 (22 shekaru)
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
 

Taylor Foran (an haife shi ranar 14 ga Oktoba, 2003) ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na Ingila wanda ke taka leda a matsayin mai tsaron gida na ƙungiyar Bromley ta League Two.[1]

  1. "England – T. Foran – Profile with news, career statistics and history – Soccerway". Soccerway. Perform Group. Retrieved 10 October 2024.