Jump to content

Tecão

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Tecão
Rayuwa
Haihuwa Bauru (mul) Fassara, 10 Mayu 1952 (73 shekaru)
ƙasa Brazil
Karatu
Harsuna Portuguese language
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
Esporte Clube Noroeste (en) Fassara-
  Coritiba F.C. (en) Fassara-
  São Paulo FC (en) Fassara-
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga baya

Roberto Franqueira (an haife shi a ranar 10 ga watan Mayu shekara ta 1952), wanda aka fi sani da Tecão, tsohon ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na ƙasar Brazil wanda ya yi wasa a matsayin mai tsakiya. Ya shiga Gasar maza a gasar Olympics ta shekarar ta 1976 kuma ya lashe lambar zinare a kwallon kafa a wasannin Pan American na shekarar ta 1975.[1]

Bayanan da aka ambata

[gyara sashe | gyara masomin]
  1. Evans, Hilary; Gjerde, Arild; Heijmans, Jeroen; Mallon, Bill; et al. "Tecão (Roberto Franqueira)". Olympics at Sports-Reference.com. Sports Reference LLC. Archived from the original on 4 December 2016. Retrieved 25 October 2018.

Haɗin waje

[gyara sashe | gyara masomin]
  • TecaoFIFA competition record Edit this at Wikidata
  • Tecão (Roberto Franqueira)a Sambafoot (an adana shi)
  • Roberto FranqueiraaOlympics.com

Samfuri:Brazil football squad 1976 Summer Olympics