Tailan
(an turo daga Thailand)
Jump to navigation
Jump to search
| |||||
shugaba | Prayut Chan-o-cha | ||||
baban birne | Bangkok | ||||
Gagana tetele | |||||
Tupe | Bath (THB) | ||||
mutunci | 67,959,000 (2015) | ||||
![]() |
Thailand (lafazi: /tayilan/) ko Masarautar Thailand ƙasa ce, da ke a nahiyar Asiya. Thailand tana da yawan fili kimani na kilomita murabba'i 513,120. Japan tana da yawan jama'a 68,863,514, bisa ga jimillar shekarar 2016. Babban birnin Thailand, Bangkok ne.
Thailand ta samu yancin kanta a karni na sha uku bayan haifuwar Annabi Issa.
Sarkin Thailand Maha Vajiralongkorn ne daga shekarar 2016. Firaministan Thailand Prayut Chan-o-cha ne daga 2014.
Al'umma[gyara sashe | Gyara masomin]
Asiya | |||
Kazakystan • Kyrgystan • Tajikistan • Turkmenistan • Uzbekistan |
Sin • Japan • Mangolia • Koriya ta Arewa • Koriya ta Kudu • Jamhuriyar Sin | ||
Armeniya • Azerbaijan • Baharain • Georgia • Irak • Isra'ila • Jordan • Kuwait • Lebanon • Oman • Qatar • Saudiyya • Siriya • Turkiya • Taraiyar larabawa • Falasdinu • Yemen | Brunei • Kambodiya • Indonesiya • Laos • Maleziya • Myanmar • Filipin • Singafora • Thailand • Timor-Leste • Vietnam | ||
Afghanistan • Bangladash • Bhutan • Indiya • Iran • Maldives • Nepal • Pakistan • Sri Lanka |