Thapelo Mogale
Appearance
| Rayuwa | |
|---|---|
| ƙasa | Afirka ta kudu |
| Karatu | |
| Makaranta | Jami'ar Afirka ta Kudu |
| Sana'a | |
| Sana'a | ɗan siyasa |
Thapelo Mogale wani dan siyasan Afirka ta Kudu ne daga mayakan 'yan Irisiya daga cikin Majalisar Afirka ta Kudu tun daga sha’bakwai 17 ga watan Agusta shekarar dubu biyu da ishirin da biyu 2022. Ya kammala karatun Afirka ta Kudu.[1]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "Thapelo Mogale". People's Assembly. Retrieved 2022-08-18.