Jump to content

Ƙaddamarwa don Dai-daita Haƙƙin Mutane

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Ƙaddamarwa don Dai-daita Haƙƙin Mutane
Bayanai
Suna a hukumance
The Initiative for Equal Rights
Iri nonprofit organization (en) Fassara
Ƙasa Najeriya
Mulki
Hedkwata Lagos,
Tarihi
Ƙirƙira 2005
theinitiativeforequalrights.org

The Initiative For Equal Rights ko kuma The Initiative for Equal Rights (TIERs) a turance kenan. Ƙungiyar ce.

Aikin Ƙungiyar

[gyara sashe | gyara masomin]

Ƙungiya ce da ke aiki don karewa da haɓaka 'yancin ɗan adam na jima'i 'yan tsiraru a kasa, da na yanki. Munhimmatu wajen kawo wani al'ummar da ta kubuta daga wariya kuma cutarwa a kan dalilan jima'i da kuma asalin jinsi. Muna aiki don cimma wannan burin ta hanyar ilimi, ƙarfafawa da mu'amala da jama'a da dama a Najeriya.[1]

An kafa mu a shekara 2005 a matsayin martani ga wariya da wariya na jima'i tsiraru a cikin shirye-shiryen rigakafin cutar kanjamau da aikin kare haƙƙin bil'adama na yau da kullun.

Shirye-shiryen

[gyara sashe | gyara masomin]

TIERs ta yi haɗin gwiwa da Nollywood don samar da fina-finai da ke nuna halayen da kuma rayuwar mutanen da ba su bi tsarin al’ada ba ta hanyoyi masu kyau, domin yawancin fina-finan Najeriya kan nuna su cikin mummunan zato.[2] A shekara ta 2016, ƙungiyar ta fitar da fim mai gajeren zango mai suna Hell or High Water,[3] wanda ke tattauna tsammanin al’umma game da batun halayen jima’i a Najeriya. Ta kuma ɗauki nauyin fim ɗin shekarar 2018 mai suna We Don't Live Here Anymore.[4]

TIERs ta fitar da wallafe-wallafe guda 10 da suka shafi batutuwan haƙƙin ɗan Adam, al’amuran jima’i da yanayin ɗabi’ar jinsi, tashin hankali, haƙƙin zamantakewa da kuma bambancin al’adu.[5]

  1. https://theinitiativeforequalrights.org/
  2. https://www.tandfonline.com/doi/full/10.1080/13696815.2020.1816932
  3. https://www.redafrica.xyz/tiers-and-asurf-films-release-trailer-for-lgbt-themed-film-hell-or-high-water/
  4. https://www.glaad.org/blog/watch-trailer-nigerian-lgbt-themed-film-hell-or-high-water
  5. https://web.archive.org/web/20200815044334/https://www.africaportal.org/content-partners/initiative-equal-rights-tiers/