The Yacoubian Building (fim)
Appearance
The Yacoubian Building ( Larabci: عمارة يعقوبيان , fassara: ’Imārat Ya’qubīān or Omaret Yakobean ) ya kasance wani fim ne na shekarar 2006 na Masar wanda shirin ya dogara da littafin novel mai irin sunan fim ɗin, na marubuci Alaa Al Aswany.[1] An bayar da rahoton cewa shi ne fim mafi girma da aka kashe wa kuɗi a tarihin silima na kasar Masar.
Yan wasan shirin
[gyara sashe | gyara masomin]- Adel Emam .. Zaki Pasha
- Nour El-Sherif .. Haj Azzam
- Yusra ya .. Christine
- Hend Sabri .. Bosaina
- Somaya El Khashab
- Khaled El Sawy.. Hatim Rasheed
- Issad Yunus.. Dawlat
- Ahmed Badeir.. Malak
- Ahmed Rateb
- Khaled Saleh
- Bassam Samra
- Mohammed Umar .. Taha El-Shazli
- Yusuf Dauda
Tsokaci
[gyara sashe | gyara masomin]Bayan samun hatimin Adults Only daga hukumar tace fina-finai a Masar, fim din ya fara fitowa ne a ranar 25 ga watan Yuni inda aka dawo da sama da LE 6,000,000 a satin sa na farko, in ji Al Ahram fim ɗin wasan kwaikwayo a Masar. An ci gaba da jimlar LE miliyan 20 yayin gudanar da wasan kwaikwayo na farko.[2]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ Qantara.de: Interview with Alaa Al Aswany
- ↑ Hamed, Marwan (2006-06-21), Omaret yakobean (Drama), Good News, retrieved 2022-04-27
Karin Karatu
[gyara sashe | gyara masomin]- Selvick, Stephanie. "Queer (Im)possibilities: Alaa Al-Aswany's and Wahid Hamed's The Yacoubian Building" (Chapter 8). In: Pullen, Christopher. LGBT Transnational Identity and the Media. Palgrave Macmillan. 29 February 2012. ISBN 0230353517, 9780230353510.