Theophile Obenga
Appearance
|
| |
| Rayuwa | |
| Haihuwa | Jamhuriyar Kwango, 2 ga Faburairu, 1936 (90 shekaru) |
| ƙasa | Jamhuriyar Kwango |
| Karatu | |
| Makaranta |
Faculty of Arts of Paris (en) University of Pittsburgh (mul) Jami'ar Geneva University of Bordeaux (en) |
| Harsuna | Faransanci |
| Sana'a | |
| Sana'a |
ɗan siyasa, Masanin tarihi, egyptologist (en) |
| Employers |
San Francisco State University (en) |
| Kyaututtuka |
gani
|
Théophile Obenga (an haife shi a shekara ta 1936 a jamhuriyar Kongo) farfesa ne a Cibiyar Nazarin Afirka a Jami'ar Jihar San Francisco.[1] Shi mai goyon bayan Pan-Africanism ne a siyasance. Obenga masani kuma masanin harshe ne, kuma masanin tarihi.[2][3][4]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ Theophile J. Obenga, San Francisco State University
- ↑ UNESCO (1978). The peopling of ancient Egypt and the deciphering of the Meroitic script. United Nations Educational, Scientific and Cultural Organization. pp. 83–84.
- ↑ Unesco. International Scientific Committee for the Drafting of a General History of Africa (1981). Ancient Civilizations of Africa. University of California Press. pp. 64–65. ISBN 9780435948054.
- ↑ Mukhtār, Muḥammad (1990). UNESCO General History of Africa, Vol. II, Abridged Edition: Ancient Africa. University of California Press. pp. 40–42. ISBN 9780520066977.