Thilivhali Mulaudzi
Appearance
22 Mayu 2019 - 2 ga Maris, 2020 Election: 2019 South African general election (en)
21 Mayu 2014 - 7 Mayu 2019 District: Limpopo (en) Election: 2014 South African general election (en) | |||||
| Rayuwa | |||||
| Sana'a | |||||
| Sana'a | ɗan siyasa | ||||
| Imani | |||||
| Jam'iyar siyasa | Masu gwagwarmayar 'Yancin Tattalin Arziki | ||||
Thilivhali Elphus Mulaudzi (an haife shi a watan Agusta 1964) ɗan siyasan Afirka ta Kudu ne.[1] Ya yi aiki a matsayin dan majalisar wakilai daga kungiyar masu fafutukar ‘yancin tattalin arziki daga 2014 zuwa 2020. A shekarar 2021, ya shiga jam’iyyar African National Congress.[2]