Thomas Matthew
| Rayuwa | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
| Haihuwa | Landan, 15 Mayu 1986 (39 shekaru) | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
| ƙasa | Birtaniya | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
| Karatu | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
| Harsuna | Turanci | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
| Sana'a | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
| Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
| Muƙami ko ƙwarewa | Mai buga tsakiya | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Thomas Matthew Champion (an haife shi ranar 15 ga watan Mayu, 1986) tsohon dan wasan kwallon kafa ne na Ingila wanda ya buga wa kungiyar lewes wasa na ƙarshe.[1]
Sanaarsa
[gyara sashe | gyara masomin]Shekarun Farko
[gyara sashe | gyara masomin]An haife shi a Landan, Champion ya fara aikinsa na a matsayin ƙwararren dan wasa tare da Barnet, bayan ya buga wa matasan Watford wasa. A cikin Fabrairu 2005, ya koma kungiyar Wealdstone a kan aro na wata guda.[2] Champion daga baya ya koma ga kungiyar Bees, sannan ya koma Bishop's Stortford a watan Yuli.[3]
Dartford
[gyara sashe | gyara masomin]A cikin bazara ta shekarar 2010, bayan ya fito a wasu lokuta a wasan Bishop's Stortford, Champion ya koma kungiyar Dartford. Ya kasance mai taka rawa akai-akai, kume mai kasancewa a koyaushe lokacin kamfen na tallata Babban Taronsu, ya fito a cikin wasanni 39.[4]
Cambridge United
[gyara sashe | gyara masomin]A ranar 8 ga Mayu 2013 Champion ya shiga kungiyar Cambridge United, tare da abokin wasansa Dartford Tom Bonner. Ya fito a duk wasannin lig a kakar wasa ta shekarar, inda ya taimakawa kulob din komawa League Two. A ranar 8 ga Agusta 2014 Champion ya buga wasan farko na Cambridge a gasar League Two, wanda ya fara da yin nasara 1-0 da Plymouth Argyle.[5]
Barnet
[gyara sashe | gyara masomin]Champion ya koma kungiyar Barnet akan yarjejeniyar shekaru biyu a watan Mayu 2015. Ya ci kwallonsa ta farko a kungiyar a wasan da suka yi nasara da ci 2-0 a wasan zagayen farko na gasar cin kofin FA da Blackpool.[6]
Boreham Wood
[gyara sashe | gyara masomin]Chamion ya shiga kungiyar boreham wood a watan janairun 2017. [7]
Woking
[gyara sashe | gyara masomin]A ranar 8 ga Yuni 2021, Champion ya shiga ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta ƙasa, yana kan yarjejeniyar shekara ɗaya. A ranar 21 ga Agusta 2021,[8] Champion ya fara wasansa na farko a Woking yayin nasarar da suka yi da Wealdstone da ci 2–1, inda ya chanj Max Kretzschmar a cikin minti na 74. Ya ci gaba da buga wasa sau talatin da takwas a duk gasa kafin ya tafi a karshen kwantiraginsa a watan Yuli 2022.[9]
Kididdigar Sana'a
[gyara sashe | gyara masomin]| Club | Season | League | FA Cup | League Cup | Other | Total | ||||||
|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
| Division | Apps | Goals | Apps | Goals | Apps | Goals | Apps | Goals | Apps | Goals | ||
| Dartford | 2010–11 | Conference South | 36 | 2 | 4 | 0 | — | 2 | 1 | 42 | 3 | |
| 2011–12 | Conference South | 36 | 2 | 1 | 0 | — | 7 | 0 | 44 | 2 | ||
| 2012–13 | Conference Premier | 42 | 1 | 2 | 0 | — | 7 | 0 | 51 | 1 | ||
| Total | 114 | 5 | 7 | 0 | — | 16 | 1 | 137 | 6 | |||
| Cambridge United | 2013–14 | Conference Premier | 43 | 1 | 4 | 0 | — | 9 | 0 | 56 | 1 | |
| 2014–15 | League Two | 38 | 0 | 6 | 0 | 1 | 0 | 1 | 0 | 46 | 0 | |
| Total | 81 | 1 | 10 | 0 | 1 | 0 | 10 | 0 | 102 | 1 | ||
| Barnet | 2015–16 | League Two | 26 | 0 | 1 | 1 | 2 | 0 | 1 | 0 | 30 | 1 |
| 2016–17 | League Two | 26 | 1 | 1 | 0 | 0 | 0 | 0 | 0 | 27 | 1 | |
| Total | 52 | 1 | 2 | 1 | 2 | 0 | 1 | 0 | 57 | 2 | ||
| Lincoln City (loan) | 2016–17 | National League | 5 | 0 | 0 | 0 | — | 0 | 0 | 5 | 0 | |
| Boreham Wood | 2017–18 | National League | 42 | 1 | 3 | 0 | — | 7 | 0 | 52 | 1 | |
| 2018–19 | National League | 44 | 1 | 2 | 0 | — | 2 | 0 | 48 | 1 | ||
| 2019–20 | National League | 34 | 1 | 1 | 0 | — | 3 | 0 | 38 | 1 | ||
| 2020–21 | National League | 26 | 1 | 3 | 0 | — | 0 | 0 | 29 | 1 | ||
| Total | 146 | 4 | 9 | 0 | 0 | 0 | 12 | 0 | 167 | 4 | ||
| Woking | 2021–22 | National League | 36 | 0 | 1 | 0 | — | 1 | 0 | 38 | 0 | |
| Lewes | 2022–23 | Isthmian League Premier Division | 0 | 0 | 0 | 0 | — | 0 | 0 | 0 | 0 | |
| Career total | 434 | 11 | 29 | 1 | 3 | 0 | 40 | 1 | 506 | 13 | ||
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "List of Players under Written Contract Registered Between 01/05/2013 and 31/05/2013". The Football Association. Retrieved 9 August 2014.
- ↑ "Cambridge United". FootballSquads. Retrieved 11 March 2015.
- ↑ "Champion joins Wealdstone". Barnet Mad. 25 February 2005. Retrieved 17 August 2014.
- ↑ "Cambridge 1–0 Plymouth". BBC Sport. 9 August 2014. Retrieved 17 August 2014.
- ↑ Tom Champion returns to the Bees!
- ↑ Barnet make four available for free transfer
- ↑ Barnet 2–0 Blackpool
- ↑ Barnet's Champion Joins On Loan
- ↑ https://web.archive.org/web/20161020184837/http://www.lincolnshirelive.co.uk/lincoln-city-boss-defends-tom-champion-after-barnet-midfielder-s-loan-spell-is-cut-short/story-29823896-detail/story.html