Tingatinga
Appearance
Fentin Tingatinga Fentin tintinga Fentin ne daya samo asali daga gabashin Yankin nahiyar afirika. Fentin Tingatinga ya kasance zanen Fenti mafi shahara dake daukar hankalin hankulan masu yawon shaqa tawa a kasar tanzaniya, kasar Kenya dakuma sauran kasashe masu makwabtaka dasu. Fentin yasamo sunansa na asali daga Wanda ya kirkiri zanen Fentin wato Edward Tingatinga Wanda ya kasance dan asalin kasar tanzaniya.
MANAZARTA
[gyara sashe | gyara masomin]"Exploring the Tingatinga Art Movement in Tanzania". Archived from the original on 17 July 2014. Retrieved 23 December 2016.
"Tinga Tinga art". Tingatinga.org. Archived from the original on 12 May 2014. Retrieved 30 September 2013.