Tita Mandeleau
Appearance
![]() | |
---|---|
Rayuwa | |
Cikakken suna | Danièle Saint-Prix |
Haihuwa |
Fort-de-France (mul) ![]() |
ƙasa | Senegal |
Karatu | |
Makaranta | Makarantar Firamare |
Harsuna | Faransanci |
Sana'a | |
Sana'a | marubuci |
Sunan mahaifi | Tita Mandeleau |
Tita Mandeleau shine sunanta da ta samu dalilin rubutunsa , Danièle Saint-Prix Brigaud (an haife ta a shekarar 1937), marubuciya daga Senegal.
Farkon rayuwar
[gyara sashe | gyara masomin]An haifi Danièle Saint-Prix a Fort-de-France, Martinique, inda ta rayu tare da mahaifiyarta. Ta halarci makarantar firamare a West Indies sannan kuma makarantun sakandare a Senegal, Faransa da Sudan ta Faransa. Bayan an sallami mahaifinta daga aikin soja, sun koma Afirka day zama. Ta zauna a Saint-Louis, Dakar, Bamako da Paris. A shekara ta 1991, ta koma Birnin New York tare da mijinta; ma'auratan suna da 'ya'ya hudu.[1]
Mandeleau ta wallafa littafin Signare Anna, wani labari na tarihi, a cikin 1991.
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "Tita Mandeleau". Francophone African Women Writers. University of Western Australia.