Jump to content

Toby Collyer

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
(an turo daga Toby collyer)

Tobias Christopher Collyer (an haife shi a shekara ta 2004) ƙwararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na ƙasar Ingila wanda ke taka leda a matsayin mai tsaron gida a ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Manchester United.[1]h

Kulob din sana'a

[gyara sashe | gyara masomin]

An haife shi a Worthing, Collyer ya fara aikinsa a tsarin matasa na Brighton & Hove Albion a matakin ƙasa da 12. Yana da shekaru 15, ya fara buga wasan sa na 'yan kasa da shekaru 18. Collyer ya zama babban dan wasa ga kungiyar a kakar wasa ta 2020-21, yayin da Brighton ta kare ta uku a gasar Premier ta Kudu kuma ta lashe kofin Premier na kasa da shekaru 17. Ba da daɗewa ba bayan haihuwarsa na 17th, Collyer ya fara wasansa na 'yan ƙasa da shekaru 23, yana buga cikakken wasan na mintuna 90 da Tottenham Hotspur a cikin Janairu 2021.[2]

  1. "Toby Collyer Manchester United Midfielder, Profile & Stats | Premier League". www.premierleague.com. Retrieved 26 August 2024
  2. Freeman, Will (11 July 2023). "Who is Toby Collyer? Manchester United youngster included in Erik ten Hag's squad vs Leeds United". Manchester Evening News. Retrieved 12 August 2023.