Tokyo

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Tokyo.

Tokyo (lafazi : /tokiyo/) birni ne, da ke a ƙasar Japan. Shi ne babban birnin kasar Japan. Tokyo yana da yawan jama'a 38,305,000 bisa ga jimillar 2016. An gina birnin Tokyo kafin karni na sha biyar bayan haifuwan annabi Issa. Shugaban birni Tokyo Yuriko Koike ne.