Tolulope Arotile
Appearance
| Rayuwa | |
|---|---|
| Haihuwa | Jahar Kaduna, 13 Disamba 1995 |
| ƙasa |
Najeriya Jahar Kogi |
| Ƙabila | Yaren Yarbawa |
| Harshen uwa | Yarbanci |
| Mutuwa | Jahar Kaduna, 14 ga Yuli, 2020 |
| Karatu | |
| Makaranta | Jami'ar Tsaron Nijeriya |
| Harsuna |
Turanci Pidgin na Najeriya |
| Sana'a | |
| Sana'a | hafsa |
| Employers | sojojin saman najeriya |
| Aikin soja | |
| Fannin soja | Sojojin Ƙasa na Najeriya |
| Digiri |
flying officer (en) |
Tolulope Arotile (an haife ta a ran 15 ga Disamba a shekara ta 1995 a birnin Kaduna - ta mutu a ran 15 ga Yuli a shekara ta 2020 a birnin Kaduna, da hatsarin mota) soji da matukiyar jirgin sama ce. Ita ce mace ta farko da ta fara tuka helikwaftan yaƙi a Najeriya[1].
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ Tolulope Arotile: Ƴar Najeriya da ta fara tuƙa helikwaftan yaƙi ta mutu, BBC Hausa, 15 Yuli 2020.