Jump to content

Toni Fernandez

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Toni Fernandez
Rayuwa
HaihuwaRubí (mul) Fassara, 15 ga Yuli, 2008 (18 shekaru)
ƙasaIspaniya
Ƴan uwa
Ƴan uwa
Sana'a
Sana'aɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
  Spain national under-15 association football team (en) Fassara2022-2023
  Spain national under-16 association football team (en) Fassara2023-2024
  Spain national under-17 association football team (en) Fassara2023-
  FC Barcelona Atletic2024-
  Spain national under-18 football team (en) Fassara2024-
  FC Barcelona2025-
 

Antonio Fernández Casino (an haifeshi 15 ga watan Yuli 2008) haifaffen dan kasar Spaniya ne wanda ke taka leda a Barcelona Atlètic a matsayin lamba 9.

Aikin Kulob

[gyara sashe | gyara masomin]

An haife shi a Rubí, Barcelona, Kataloniya,[1] a matsayin matashin ɗan wasa ya shiga makarantar matasa ta Sifen La Liga Barcelona. "An dauke shi a matsayin daya daga cikin mafi kyawun basira a Barcelona" yayin da yake taka leda a kulob din. A cikin Satumba da Oktoba 2024, Fernández ya kasance cikin tawagar manyan qungiyar don wasannin gasar zakarun Turai da dama na La Liga da UEFA, amma ya zuwa yanzu ya kasance a kan benci a dukkan su.[3] A ranar 4 ga Janairu 2025 Fernández ya zama ɗan wasa na biyu mafi ƙaranci da ya fara bugawa Barcelona yana da shekara 16 da kwanaki 173.

Yanayin wasa

[gyara sashe | gyara masomin]

Shi tsayayyen lamba 9 ne, kuma kafar hagu.

  1. ↑ "Toni Fernández el nuevo Lamine Yamal que ilusiona al Barça". elgoldigital.com