Toro
Appearance
(an turo daga Toro, Nigeria)
|
| ||||
| Wuri | ||||
| ||||
| Ƴantacciyar ƙasa | Najeriya | |||
| Jihohin Najeriya | Jihar Bauchi | |||
| Yawan mutane | ||||
| Faɗi | 346,000 (2006) | |||
| Tsarin Siyasa | ||||
| Majalisar zartarwa |
supervisory councillors of Toro local government (en) | |||
| Gangar majalisa |
Toro legislative council (en) | |||
| Bayanan Tuntuɓa | ||||
| Kasancewa a yanki na lokaci | ||||
Toro karamar hukuma ce dake a Jihar Bauchi, a arewa maso gabashin Nijeriya.[1] Hedkwatar ƙaramar hukumar ta tana cikin garin Toro. Ƙaramar hukumar tana da yankuna guda uku (Toro), (Lame),da (Jama'a). Ita ce ƙaramar hukuma mafi girma a Najeriya. Toro tana da fadin 6,932 km², kuma akwai yawan jama’a 350,404 bisa ƙidayar shekara ta 2006.
Yanayi
[gyara sashe | gyara masomin]Tana da matsakaicin zafin shekara na 29.87°C, ruwan sama milimita 88.52, da kuma kwanaki 119.3 na ruwan sama, Toro gabaɗaya tana da yanayi mai danshi da bushewa na wurare masu zafi.[2][3][4]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
- ↑ "Post Offices- with map of LGA". NIPOST. Archived from the original on 2012-11-26. Retrieved 2009-10-20.
- ↑ "Toro, Bauchi, NG Climate Zone, Monthly Averages, Historical Weather Data". tcktcktck.org. Retrieved 2023-08-31.
- ↑ "Toro Climate, Weather By Month, Average Temperature (Nigeria) - Weather Spark". weatherspark.com (in Turanci). Retrieved 2023-08-31.
- ↑ "Climate & Weather Averages in Toro Pinungga, Indonesia". www.timeanddate.com (in Turanci). Retrieved 2023-08-31.
