Treachery in Death
Appearance
Treachery in Death | |
---|---|
Asali | |
Mawallafi |
Nora Roberts (mul) ![]() |
Lokacin bugawa | 2011 |
Characteristics | |
Harshe | Turanci |
Treachery in Death na Nora Roberts wanda ta rubuta a matsayin J.D. Robb littafi ne na talatin da biyu (32) a jerin In Death.[1] Labarin yana faruwa a nan gaba kuma yana bin Laftanar Eve Dallas daga Sashen ‘Yan Sanda da Tsaro na New York (NYPSD) tare da tawagarta yayin da suke kokarin kama wani dan sanda mai cin hanci da rashawa.
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ Treachery In Death: 32: The In Death Series, Book 32 [Paperback]. ASIN Samfuri:1x 0749953950.